Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya sanya hannu akan dokar da ya yiwa gyaran fuska ta masarautu inda ta tabbatar da Sarkin Kano Alhaji Aminu...
Gidaje sama da dari bakwai da sha biyar a garuruwa hamsin da bakwai dake kananan hukumomin Bosso da Paikoro dake jihar Niger ambaliyar Ruwa ta shafa...
Majalisar limaman masallatan juma’a ta Kano, ta ce rabuwar kawunan musulmi da ake samu shine babban kalubalen da ke kawo koma baya ga musulman kasar nan....
Majalisar wakilan Najeriya zata kaddamar da kwamatin ta na musamman da ta kafa kan sake fassalta kundun tsarin mulkin kasarnan na 1999 a ranar 25 ga...
Gidauniyar tallafawa Marayu da gajiyayyu wato Diamond Foundation for less privileges and orphans ta nanata kudirinta na cigaba da samar da kayayyakin yaki da annobar cutar...
Gwamnatin tarayya ta ce ta kafa kwamitin da zai rika duba yawan afukar iftila’i da samar da hanyoyin rage afukawarsa a fadin kasar nan. Ministar kula...
Wani dan Najeriya mazaunin kasar Amurka Austin Chenge, ya shiga sahun ‘yan takarar neman zama Gwamnan a jihar Michigan dake kasar Amurka. A wata sanarwa da...
Wasu mahara sun kai hari rukunin shagunan Shy Plaza da ke unguwar Ƙofar Gadon Ƙaya a birnin Kano. Lamarin ya faru ne bayan ƙarfe bakwai na...
Majalisar datijjai ta amince da tabbatar da nadin manyan alkalan kotun koli su 8. A dai makon da ya gabata ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya...
Kwanaki 68 kenan da bankaɗo badaƙalar zaftare kuɗin addu’a ga malaman addini da gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya basu. Freedom Radio ce dai ta...