Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta kasa, NAFDAC a nan Kano ta kai wani sumame karamar hukumar Bichi tare da kama wasu jabun magunguna...
Akalla mutane 19 ne suka jikkata biyo bayan wata arangama tsakanin manoma da makiyaya a jihar Jigawa. A yayin arangamar dai wani mutum mai suna Musa...
Gwamnantin jihar Kano da hadin gwiwar wasu kwararru ta sha alwashin samar da Kyamarorin tsaro dake kula da kai komon mutane sama da dubu biyar a...
Majalisar malamai ta jihar Kano ta alakanta yawaitar kananan yara da mata akan titina da cewa yana daya daga cikin abubuwan da ke haifar barace-barace, wanda...
Ya yin da ake cigaba da zaman makoki a jihar Kaduna bisa rasuwar marigayi mai martaba Sarkin Zazzau Dr, Shehu Idris a ranar Lahadin da ta...
Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya yi wata ganawa da shugaban kasa Muhammadu Buhari a fadar sa da ke Abuja a kan batun hukuncin...
Hadaddiyar kungiyar ‘yan kasuwa ta kasa TUC ta dage zanga-zangar da ta shirya yi zuwa ranar 28 ga watan satumbar da muke ciki. Shugaban kungiyar reshen...
Daga Abubakar Tijjani Rabi’u Tsadar kayan masarufi ta sanya rufe gidan abincin Naira Talatin a nan Kano, wanda a kwanakin baya al’umma kanyi tururuwa zuwa don...
Hadaddiyar kungiyar malamai ta kasa ta bukaci makarantu masu zaman kansu da su bi dokokin da aka shimfida wajen kare dalibai daga kamuwa daga cutar COVID-...
Gwamnatin tarayya ta yi karin gaske kan sake yin nazarin kudirin dokar da ta kafa ma’aikatar albarkacin ruwa ta shekara ta 2020, ta na mai cewa...