Kotun majistiri da ke Gidan Murtala a nan Kano ta aike da sammaci ga shugaban hukumar KAROTA Baffa Babba Ɗanagundi bisa zargin yin zamba cikin aminci....
Ƙungiyar ƙwadago ta ƙasa NLC ta baiwa gwamnatin tarayya wa’adin makonni biyu na ta janye ƙarin farashin wutar lantarki da na man fetur da ta yi....
Gwamnatin jihar Kano ta fara dashen bishiyoyi kimanin miliyan 2 a sassan jihar Kano da nufin magance kwararowar Hamada da zaizayar ƙasa gami da ambaliyar ruwa....
Shugaban hadaddiyar kungiyar manoman shinkafa ta kasa reshen jihar Kano ya bayyana ambaliyar ruwa da ake samu a damunar bana da cewa shi ne ya janyo...
Shugaba kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da wani tambari da za a rika amfani da shi wajen gudanar da bikin ranar yancin kai a kasar nan...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta zakulo mutanne 10 da wani gini ya danne bayan ruftawar sa a unguwar gwammaja ‘yan-kosai dake karamar hukumar dala....
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa ya zama wajibi gwamnatin sa ta rika ciyo bashi daga kasashen ketare matukar ana son a magance matsalar da...
An tashi baram-baram bayan da aka kwashe awa 8 ana tattaunawa da gwamnatin tarayya da kungiyar kwadago ta kasa biyo bayan rashin cimma matsaya. Wannan na...
Kwamishinan zabe na jihar Akwa Ibom Mr Mike Igini ya ce hukumar zabe ta tabbatar da zargin da ake yi wa wasu malaman jami’o’I 3 na...
Kwamitin karta-kwana da gwamnatin Kano ta kafa don yaki da miyagun kwayoyi ya kama tabar wiwi da ya kai nauyin kilogram hamsin da uku da digo...