Wasu dattawan jihar Kano ‘yan kungiyar Kano Unity Forum sun bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari da majalisun dokokin tarayya da kuma ma’aikatar kudi ta tarayya da...
Hadakar kungiyoyin sa kai na farar hula masu zaman kansu a jihar Kano wato Kano Civil Society Forum (KCSF), tare da hadin gwaiwar tarayyar turai EU,...
Babbar kotu a jihar Kano ta dage ci gaba da saurarar karar da dan takarar gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya shigar ya na kalubalantar...
Gwamnatin jihar Jigawa ta tsayar da gobe Alhamis a matsayin ranar hutu a jihar don Murnar cikar jihar shekaru 29 da kafuwa. Hakan na cikin sanarwar...
Biyo bayan sake gabatar da ƙuduri akan haɗaka da gwamnati wajen sake mayar da hotal din Daula na zamani da wani kamfanin gine-gine ya sake gabatarwa...
Ƙungiyar ƴan jarida ta kasa reshen jihar Kano ta ce, za ta ci gaba da kare mutuncin ƴan jarida a kowanne mataki, baya ga ƙarfafa musu...
An gudanar da bikin ranar Hausa ta duniya wanda kungiyar al’ummar Hausawan duniya (AHAD) ƙarƙashin shugabancin Dakta Abdulkadir Labaran Koguna, ta shirya a Ƙofar tsohuwar Fadar...
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta Kasa NAFDAC ta gargadi yan kasar nan dasu guji yin amfani da nau’in tufa da inibi da aka...
Wani datijjo mai shekarun 51 ya rasa ran sa ta dalilin fadawa rijiya a kokarin da ya yi wajen ceto Tinkiya sa a garin Sha’isakawa a...