A halin da ake ciki bayan sun kai ziyarar gaisuwar sallah ga gwamnan Kano ‘yan majalisar dokoki ta Kano sun kuma shiga ganawar sirri. Da yammacin...
Sarkin tsaftar jihar Kano Alhaji Ahmad Ja’afaru Gwarzo ya gargadi masu babbakar kawunan dabbobin da aka yi layya a wannan lokaci na sallah da su guji...
Majalisar dattijai ta ce za’a yi wa kudin tsarin mulkin kasar nan garanbawul da zarar an dawo daga hutun sallah. Tuni shiri yayi nisa na yin...
Hukumar kashe gobara ta kasa ta bukaci al’ummar jihar Kano da su kiyaye sosai wajen amfani da wuta a ya yin soye-soye ko babbaka a lokacin...
Limamin Masallacin juma’a na Alfur’an dake Nassarawa GRA Dakta Bashir Aliyu Umar yaja hankalin al’umma da su mai da hankalin wajen layya da kuma bada sadaka...
Masallacin Dakata Malam Salisu Khalid Na’ibi , ya ja hankalin Al’ummar Musulmi kan komawa bisa turbar ma’aiki Salallahu Alaihi wasallam wanda Ubangiji ya umarta kasancewar shine...
Limamin masallacin Abdullahi bini Abbas dake unguwar Sani Mainagge Malam Abubakar Abdussalam Muhammad ya yi kira ga Mutane su zama masu yin amfani da kafar sada...
A hudabar sa ta idin babbar sallah Limamin Masallacin idi na sabuwar Jami’ar Bayero dake nan Kano Farfesa Auwal Abubakar ya yi kira ga al’ummar musulmi...
Shugaban gidan gyaran hali na Goron dutse Magaji Ahmad Abdullahi ya bukaci masu laifin da gwamnan Kano ya yi wa afuwa su kasance al’umma nagari tare...
Ya yin da ake jajibi ga sallah don gudanar da bikin babbar sallah, wakilin mu Bilal Nasidi Mu’azu ya ziyarci wasu daga cikin kasuwannin da ke...