A ya yin da ake ci gaba da shirye-shiryen tunkarar bukukuwan babbar sallah suma mata ba’a barsu a baya ba, domin ana su bangaren suna ci...
Kwamitin kula da harkokin kudi na majalisar dattijai ya gayyaci ministan kudi Hajiya Zainab Ahmed domin tayi bayani kan yadda gwamnatin tarayya take kashe kudadan kwangilar...
Gwamnatin tarayya ta ce a ta sanya ranar 17 ga watan Okotoba a matsayin ranar da ‘yan aji shida na firamare za su rubutu jarrabawar Common...
Masarautar Zazzau ta ce, ta soke hawan ranar sallah, da kuma hawan Daushe da aka saba yi duk shekara. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa...
Shugaban majalisar wakilai Femi Gbajabiamila ya ce ba abu ne mai yuwa ba, jihohin kasar nan su karbi jan ragamar kula da titina mallakin gwamnatin tarayya...
Ministan sadarwa da bunkasa tattalin arziki ta internet Dr Isa Ali, Pantami ya ce, kasar nan a shirye take a dama da ita a juyin juya...
Gwamnatin tarayya ta ce ta samu rarar naira biliyan ashirin da daya daga ma’aikatu da hukumomi da sassan gwamnati bayan kaddamar da tsarin biyan albashi na...
Gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya ce, gwamnatinsa tana mai da kadarori mallakin gwamnatin jihar da aka yi watsi da su ne don samar...
Gwamnatin jihar Jigawa, ta fara yi wa ma’aikatan jihar rijistar shirin Asusun kiwon Lafiya bayan sanya hannu kan dokar shirin da gwamnan jihar Alhaji Muhd Badaru...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari yana jagorantar taron majalisar zartaswa ta kasa a Abuja. Rahotanni sun ce kafin fara taron sai da aka gudanar da shiru na...