

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya umarci mashawarcinsa kan harkokin tsaron Manjo Janar Babagana Munguno da gaggauta tsara yadda za a kawo karshen haren-haren ‘yn bindiga a...
Tun a ranar 13 ga watan Janairun da muke ciki ne hukumar shirya jarrabawa ta ƙasa NECO ta sanar da sakin sakamakon ɗalibai. Yanzu kusan kwanaki...
Dambarwar ta ɓarke bayan wani saƙon murya da ya karaɗe kafafen sada zumunta. A cikin saƙon an jiyo Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na yin kakkausan kalamai...
Kotun ɗaukaka ƙara da ke Kano ƙarƙashin mai shari’a Nasir Saminu da babban jojin Kano sun bada umarnin komawa domin a sake shari’ar matashin da aka...
Allah ya yiwa ɗaya daga manyan ƴaƴan Sarkin Kano Muhammadu Sanusi I rasuwa. Hajiya Hadiza Sanusi wadda aka fi sani da Fulanin Gandu ta rasu a...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, zata raba takunkumin rufe baki da hanci miliyan 2 a dukkanin masarautu 5 da ke jihar nan, don kare jama’a daga...
Biyo bayan sake bullar cutar COVID-19 a sassan duniya a karo na biyu, jihar Kano ta bayyana cewar mutane goma sha bakwai ne suka rasa rayukan...
Yara 11 da aka sace su ‘yan asalin jihar Gombe kuma aka yi safarar su zuwa jihar Anambra an maida su hannun rundunar ‘yan sandan jihar...
A ya yin da Najeriya ke dakon karbar alluran rigakafin cutar corona’ a karshen watan da muke ciki na Janairu, yanzu haka gwamnatin kasar ta tanadi...
A gobe Alhamis ce shugaba Muhammadu Buhari zai kaddamar da cibiyar hada-hadar manfetur da iskar gas ta kasa da aka gina a jihar Legas. Hakan na...