Rundunar sojin operation lafiya dole ta bayyana cewar ta hallaka wasu manyan kwamandoji na kungiyar Boko Haram da ISWAP, yayin wata arangama da suka yi a...
Kungiyar malaman jami’o’I ta Najeriya (ASUU) ta ce ba za su koma aji ba, ko da gwamnatin tarayya ta bayar da umarnin bude makarantu, yayin da...
Harin kwanton bauna na wasu ‘yan bindiga ya kashe sojoji akalla 16 tare da jikkata 28 daga cikinsu a jihar Katsina. Dakarun rundunar ta musamman su...
Gwammatin jihar Kano ta tabbatar da cewar an samu karin mutum 9 dauke da cutar Corona a jihar, cikin mutane 422 da aka yiwa gwajin cutar...
Shugaban Majalisar Dattawa Ya Nisanta Kasansa Da Takarar 2023 Shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan ya Allah wadarai da wani rahoto da ya danganta shi da takarar...
Gwamnatin tarayya ta baiwa masu makarantu wa’adin zuwa ranar 29 ga wannan watan da su samar da dokoki da aka shinfida musu don samun kariya wajen...
Majalisar wakilai ta gayyaci ministan kula da yankin NIGER Delta Sanata Godswill Akpabio da ya gurfana gaban kwamitinta mai kula da yankin na Niger Delta don...
Kungiyar manoman shinkafa ta kasa RIFAN ta dakatar da shirin ba da rance ga manoma na Ancho borrowers a nan Kano nan take ba tare da...
Gwamnatin tarayya ta ce kashi 63 cikin 100 na sinadarin man ruwa na wanke hannu ba ya kare cututtuka kuma ba na gaskiya ba ne, bayan...
Ministan sufurin jiragen sama Hadi Sirika ya yi barazanar gudanar da bincike kan yadda ake zargin wasu manyan kosohin gwamnati da suka take dokokin da aka...