Jama’ar unguwar Hotoro NNPC, sun koka tare da bukatar gwamnatin jihar Kano da ta kawo musu dauki domin gyara Makarbar yankin wacce ta cika a halin...
Kungiyar lauyoyi ta kasa NBA reshen jihar Bauchi, ta bi sahun takwararta ta jihar Jigawa wajen barazanar kin halartar babban taron shekara-shekara da uwar kungiyar ta...
Daga Abubakar Tijjani Rabiu Mai horas da Kungiyar kwallon kafa ta Tottenham Jose Mourinho ya ce yana son ya dawo da dan wasan Real Madrid da...
Tsohon kyaftin din Kungiyar kwallon kafa ta Manchester City dake kasar ta Ingila Yaya Toure ya ce ya kamata Kungiyar ta sallami mai horas da ‘Yan...
Masanin kimiyar siyasa na Kwalejin Share fagen shiga Jami’a na CAS ya ce yi wa kundin tsarin mulki karan-tsaye shi ya haifar da juyin mulki a...
Mai horas da Kungiyar kwallon kafa ta Inter Milan Antonio Conte, yaja kunnnan yan wasan Kungiyar da suyi dukkan mai yuwuwa wajen ganin sun samu...
Hukumar kwallon kafa ta Duniya FIFA, ta Kara wa’adin watanni uku kan dakatarwar da taiwa shugaban hukumar kwallon kafa ta kasar Haiti, Yves Jean-Bart, kan zargin...
Ƙungiyar marubutan internet ta Arewacin ƙasar nan wadda aka fi sani da Arewa Bloggers ta shawarci marubuta da su mayar da hankali wajen al’amuran da za...
Hukumar kula da aikin Hajji ta kasa NAHCON tace ta tura takardar neman yardar bude kwalejin da za’a rinka bitar Mahajata, ga Hukumar kula da Makarantun...
A baya-bayan nan dai hukumomi a nan Kano sun ceto mutane uku da aka daure tsawon shekaru a gida ba tare da samun kyakykyawar kulawa ba....