Gwamnatin jihar Jigawa ta dinkawa Almajirai ‘yan asalin jihar da gwamnatoci wasu jihohi suka mayar mata dasu kayan sallah. Kwamishinan lafiya na jihar Jigawa Dr. Abba...
Gwamnatin jihar Jigawa ta tabbatar da shigar Cutar Coronavirus cikin ma’aikatan lafiya a wasu asibitoci biyu dake jihar. Kwaminshinan lafiya na jihar kuma shugaban kwamaaitin dakile...
Kungiyar Ma’aikatan Jinya da Ungozoma ta jihar Kanoano tace ma’aikatan su 18 ne suka kamu da cutar Covid-19 ba tare da sun sani ba a yayin...
Gwamnan jihar Gombe yace masu dauke da cutar Corona da suka gudanar da zanga-zanga a Gombe ba ‘yan asalin jihar bane. Kwamishinan yada labaran jihar Gombe...
Hukumomi a jihar Kano sun tabbatar da cewa an sallami mutane 6 wadanda suka warke daga cutar Covid-19 a jihar. A jadawalin masu dauke da cutar...
Gwamnatin jihar Kano tace mutane 13 ne suka rasa ransu sanadiyyar annobar Covid-19 a jihar. A alkaluman ranar Laraba da ma’aikatar lafiya ta Kano ta fitar...
Gwamnatin jihar Kano ta tabbatar da cewa mutane 427 ne suka kamu da cutar Covid-19 a jihar. Ma’aikatar lafiya ta Kano ta sanar a shafinta na...
Hukumar dakile cutuka masu yaduwa ta kasa NCDC ta ce yanzu haka mutane 3,145 ne suka kamu da cutar Covid-19 a kasarnan. A jadawalin lissafin wadanda...
Gwamnatin jihar Borno ta tabbatar da cewa yanzu haka mutane 106 aka tabbatar sun kamu da cutar Covid-19 a jihar. Ma’aikatar lafiya ta jihar Borno ta...
Gwamnatin jihar Katsina ta ce an samu ma’aikatan lafiya 14 da suka kamu da cutar Covid-19 a jihar. Gwamnan jihar Alhaji Aminu Bello Masari shi ne...