Gwamnan jihar jigawa Alhaji Muhammadu Badaru Abubakar yace an samu mutum na farko a jihar jigawa daya kamu da cutar COVID-19 a karamar hukumar Kazaure. Gwamnan...
Gwamnan jihar Katsina Aminu Bello Masari ya ce daga karfe 7 na safiyar Talata mai zuwa za a rufe kwaryar birnin Katsina ba shiga ba fita...
Gwamnatin jihar Sokoto ta ce ta cafke wata babbar mota makare da mutane 62 da ta shigo jihar daga jihar Legas, dukda dokar hana shiga da...
Dan majalisar tarayya mai wakiltar kananan hukumomin Rano, Kibiya da Bunkure, kuma shugaban ‘yan majalisar wakilai na kasa shiyyar Arewa maso yamma Alhaji Kabiru Alhassan Rurum...
Cibiyar dakile cutuka masu yaduwa ta kasa NCDC ta ce an samu karin mutum 10 da suka kamu da kwayar cutar Coronavirus yau Asabar a Kano....
Gwamnatin jihar Jigawa ta bayyana alhinin ta ga shugaban kasa Muhammadu Buhari bisa rasuwar shugaban ma’aikata na fadar shugaban kasa Malam Abba Kyari. Gwamnatin jihar ta...
Gwamnan Abdullahi Ganduje ya kori kwamshinan ayyuaka da raya kasa na jihar Kano Injiniya Ma’azu Magaji nan take. Wannan na kunshe cikin sanarwar da kwamishinan yada...
A sakamkon dokar hana fita da gwamnatin Jihar Kano ta sanya don yaki da cutar Covid-19 na tsawon sati daya Freedom Radiyo ta ziyarci wasu garuruwan...
Shugaban makarantar koyar da aikin tsafta ta jihar Kano Dakta Bashir Bala Getso ya ja hankalin jama’a da su rika tsaftace muhallan su tare da Samar...
Babban kwamandan hukumar Hisbah na jihar Kano Ustaz Harun Muhammad Sani Ibn Sina, ya ja hankalin al’umma wajen yin hakuri tare da yin biyayya ga umarnin...