Dan majalisa mai wakiltar kananan hukumonin Takai da Sumaila a Majalisar wakilai ta kasa Shamsuddeen Bello Dambazau ya ja hankalin takwarorin sa wajen zage dantse akan...
Al’ummar unguwannin Surulere, Ijegun da Ikotun da Egbeda da Abule Ado, da Okota sai Isheri da Olofin dana Festac Town, suna daga cikin unguwannin da hatsarin...
Asibitin koyarwa na Jami’ar Jos ya ce a cikin mutane dari dake kasar nan mutun ashirin daga cikin su na dauke da ciwon hanta ba tare...
Tsohon Sarkin Kano Malam Muhammdu Sunusi na II, yanzu haka ya na kokarin barin jihar Nasarawa zuwa birnin tarayya Abuja. Bayan ya sauka garin Abujar ne...
Maimartaba Sarkin Bichi Alhaji Nasiru Ado Bayero ya jagoranci sallar Juma’a ta yau, a babban masalacin juma’a na garin Bichi bayan da ya isa fadar sa...
Hukumar kwallon kafa ta nahiyar Turai, ta sanar da dakatar da gasar wasannin cin kofin zakarun nahiyar turai wato Champion League. Ta sanar da dakatar da...
Shirin kare zaizayar kasa da alkinta albarkatun ruwa na NEWMAP ya ce, kowane bangare na jihar Kano na fuskantar matsalar zaizayar kasa sakamakon yawaitar tone kasar...
Wata babbar kotu a birnin tarayya Abuja, yau jumma’a ta bada umarnin a gaggauta sakin tsohon sarkin Kano Malam Muhammadu Sunusi, da aka tura garin Awe,...
Hukumar yiwa kamfanoni Rijista ta kasa (CAC) ta ce yin rijistar kasuwanci ga kananan ‘yan kasuwa zai sa kasuwancin su ya inganta tare da samun riba...
Mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Atlentico Madrid Diago Simeone yayi amfani da ‘yan wasa a baya wajen hana kungiyar kwallon kafa ta Liverpool sakat...