Da misalin karfe biyu na ranar yau Litinin ake sa ran cewa, gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje zai yi wa al’ummar jihar Kano jawabi...
Kungiyar shuganannin kananan hukumomi na jihar Kano ta ce kananan hukumomi a matakin su, sun shirya tsaf don tunkarar annobar Covid-19, la’akari da yadda ta ke...
Gwamnatin jihar Kano ta bada umarnin rufe dukkan Tsangayun karatun alkur’ani da makarantun Islamiyya dake fadin jihar don kaucewa annobar Coronavirus. Shugaban hukumar Tsangayu da makarantun...
Kungiyar ‘yan asalin jihar Katsina mazauna Kano ta bayyana cewa taimakekeniya da al’ummar Hausawa masu hali ba sa yi ga ‘yan uwan su ga marasa shi...
Jami’ar Bayero dake Kano ta umarci daliban da yanzu haka ke zaune a makarantar da su koma gidajen iyayen su, su zauna har nan da wata...
Limamin Masallacin Juma’a na Jami’u Ibadurrahaman dake Unguwar Tudun Yola cikin karamar Hukumar Gwale a nan Kano, Malam Muhammad Sani Zakariyya ya bukaci al’ummar musulmi dasu...
Kungiyar likitoci ta kasa ta bukaci mambobin ta da suka tsunduma yajin aiki da su koma bakin aikin su don taimakawa wajen yaki da yaduwar cutar...
Hukumar kula da masu yiwa kasa hidima ta kasa NYSC ta ce ta dakatar da gudanar da aikin nan na al’umma da matasa ‘yan bautar kasa...
Wani kwararren likitan hakori da ke asibitin koyarwa na Aminu Kano Dakta Bako Yusuf ya bayyana cewa rashin tsaftace baki na haddasa bari ga mata masu...
Gwamnatin jihar Kano ta bada umarnin rufe daukacin makarantun firamare dana sakandare dake fadin jihar. Kwamishinan ilmi na jihar Kano Alhaji Sanusi Muhammad Sa’id ne ya...