Wasu mutane da ba a kai ga sanin adadinsu ba sun mutu wasu jikkata sakamakon wani rikicin kabilanci a yankin Ajah a karamar hukumar Eti-Osa a...
Rundunar tsaro ta civil defence ta yi holin wasu da ake zargi da satar mutane don garkuwa da su da kuma sauran muggan laifuka a birnin...
Gamayyar kungiyoyin kwadago a kasar nan sun yi barazanar sake tsunduma yajin aikin gama gari matukar aka ci gaba da samun tsaiko wajen aiwatar da shirin...
Mutane da dama sun rasa rayukansu sakamakon wata gobarar tankar man fetur da ta tashi a kauyen Ahmube da ke yankin karamar Hukumar Gwer ta gabas...
Wata babbar kotun jihar Jigawa ta yanke hukuncin daurin shekaru shida ga wani mataimakin darakta a Hukumar zabe ta kasa INEC Auwal Jibrin sakamakon zargin sa...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasa (EFCC), ta shawarci tsohon shugaban Majalisar Dattawa Sanata Bukola Saraki da cewa, gara ya je ya san...
ALGORITAHAMA: Ni na kirkiri turancin da nayi a film din ciki da raino -Bosho Fitaccen dan wasan barkwancinnan Sulaiman Hamma wanda aka fi sani da Bosho...
Akwai bukatar bada tazarar haihuwa domin inganta tarbiyyar yara -Raliya Zubairu Wata malama a sashen tarihi na kwalejin ilimi ta Sa’adatu Rimi dake nan Kano, ta...
Na fiso na fito a matsayin fitsararriya a film -Maryam Yahaya Fitacciyar jarumar wasan hausarnan Maryam Yahaya ta bayyana cewa fison ta taka rawa a film...
Tun daga shekarar 2017 ne adadin maniyyata aikin haji ya ke raguwa a Najeriya, wannan kuwa za a iya cewa ya samo asali ne sakamakon tashin...