Shugaban hukumar kwastan Col. Hameed Ali ya bayyana cewa kaso 90 cikin 100 na motocin da ake shigowa da su Najeriya ana shigo da su ne...
Yan sanda a jihar Gombe sun kama wani matashi dan shekara 19 mai suna Mohammad Ahmad da ake zargi da garkuwa da mutane mazaunin unguwar Gabukka...
Hukumar hana fasakwauri ta kasa tace rufe kan iyakar Najeriya yayi sanadin cafke bakin haure 146 da suka shigo kasar nan ba bisa kaida ba a...
Aikin jarida na binciken kwa-kwaf wani babban makami ne wajen yake da cin hanci da rashawa a Najeriya. Kwararren dan jaridar nan kuma wanda ya karbi...
Wasu yan bindiga dadi sun yi garkuwa da wasu malami guda biyu da dalibai 6 dake makarantar Engraver a Kakau a garin Daji da ke cikin...
Kungiyar kwallon kafa ta Najeriya ta matasa ‘yan kasa da shekaru 23 za ta kara da kasar Afrika ta kudu da Zambia da Cote d’Ivoire a...
Rundanar yan sanda ta kama wasu masu garkuwa da mutane su biyu a karamar hukumar Song dake jihar Adamawa. Mai Magana da yawun rundunar ‘yansanda ta...
Hukumar kula da hidimar kasa wato NYSC ta kara wasu masu yi wa kasa hidima wa’adi sakamakon wasu laifuka da wasu masu yi wa kasa hidima...
Jami’yyar APC a jihar Sokoto ta bayyana cewa bata gamsu da hukuncin kotun sauraron kararrakin zabe ta gudanar a jiya ba, wacce ta kori karar da...
Majalisar dattijai ta bukaci hukumomin tsaron Najeriya da su karfafa harkokin tsaro domin kare rayukan al’umma da kuma dukiyoyinsu, mussamman wadanda suke yawan tafiye-tafiye a hanyar...