‘yar fafutukar kare hakkin dan adam Aisha Wakil ta yi ikirarin cewar wani bangare na kungiyar Boko Haram ya tuntube ta inda suka sanar da ita...
Cibiyar kula da cututtuka ta kasa ta ce mutane saba’in da biyu ne suka rasa rayukansu tun bayan bullar cutar Lassa Fever a ranar daya ga...
Rundunar sojin saman kasar nan ta tura da jiragen saman yaki kirar jet guda dari domin binciko ‘yan matan sakandaren Dapchi da ‘yan Boko-Haram su ka...
Gwamnatin tarayya ta kafa wani kwamitin mai mutum 12 don tabbatar da fito da sahihan bayanan da ya sanya aka sace daliban makarantar Sakandaren DAPCHI dake...
Rudani ya kunno kai tsakanin Rundunar Sojin kasar nan da ta ‘yan-sanda kan ko waye yake da alhaki bisa sace ‘yan matan Makarantar Kimiyya da Fasaha...
Babban jakadan Najeriya a kasar China Mista Wale Oloko, ya ce ‘yan Najeriya da dama na daure a gidajen yari daban-daban a yankin Guangdong saboda samun...
Gwamnatin Kano ta sake jadada kudirin ta wajen samar da hanyoyi a cikin jihar nan. Kwamishinan ayyuka, gidaje da sufuri Injiniya Aminu Aliyu ne ya bayyana...
Gwamnatin jihar Kano ta ce zata dau matakai tsaurara kan duk wanda ta sake kamawa da bujirewa na kin tsaftace muhallansu ko harabar sana’arsu. Babban Sakataren...
A kalla mutane hudu ne suka rasa rayukan su a jihar Neja sakamakon barkewar cutar sankarau. Kwamishinan lafiya na jihar Dr Mustapha Jibril ne ya...
Akalla awanni tara hukumar EFCC mai yaki da cin hanci da rashawa ta kwashe tana tambayoyi ga tsohon babban hafsan sojin kasa na kasar nan Laftanal...