Hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya INEC ta ce ba za ta daga lokutan zabe ba biyo bayan umarnin da kotunan kasar nan suka bayar...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya taya shugaban gamayyar kungiyar kwadago ta kasa NLC Ayuba Wabba murna, yayin da ya masa fatan ya kammala wa’adin sa cikin...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi wa tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo shagube cewa shi yana neman zango na 2 ne kawai ba zango na 3...
A jiya Taalata ne dubban ‘yan gudun hijira da ke Baga a garin Maidugurin Jihar Borno suka mamaye manyan titinan dake garin domin nuna damuwar su...
Ministan kasafin kudi da tsare-tsare na Najeriya, Udoma Udo Udoma ya ce, akwai yiwuwar tattalin arzikin kasar zai karu da fiye da kashi uku a bana...
Hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantu ta Najeriya JAMB ta ce cikin kwanaki 26 da fara yin rijistar jarrabawar ta yiwa akalla mutane miliyan daya da...
Gwamnatin tarayya ta kaddamar da tsare-tsaren taffalin jin kai a yanin Arewa maso gabashin Najeriya. Shirin da aka kaddamar din dai zai fara ne daga shekarar...
Kasar nan ta motsa gaba daga mataki na dari da arba’in da takwas zuwa na dari da arba’in da hudu a rahoton da kungiya mai rajin...
Da safiyar yau Litinin ne Jami’an ‘yasanda sun garkame ofishin dakatancen babban joji na kasa mai shari’a Walter Onnoghen dake babban birnin tarayya Abuja. A ranar...
Kungiyoyin ma’aikata da dama sun bukaci majalisun dokokin tarayya da su yi watsi da kudirin dokar mafi karancin albashi na naira dubu ashirin da bakwai da...