Mai martaba Sarkin Kano Khalifa Muhammadu Sunusi II, ya bukaci gwamnatin tarayya da ta duba yiwuwar dawo da Amirul hajji da zai jagoranci maniyata aiki hajji...
Majalisar Zartaswa ta Jihar Kano, ta amince da kashe kimanin Naira biliyan 15 da Miliyan 667 da dubu dari 634 da naira 645 da kwabo 10...
Gwamnan jihar Jigawa Malam Umar Namadi, ya ce, ya karbi mulkin jihar ne a dai-dai lokacin da hukumar biyan fansho ta jihar ke daf da durkushewa...
Gwamnatin Jihar Kano ta sabun ta kwangilar hanyar da ta tashi daga Kankare zuwa Karaye ta kuma ta hada kananan hukumomin Tofa da Rimin Gado da...
Rundunar Ƴan sandan Jihar Kano, ta kama mutane 33 da ta ke zargin su da aikata ayyukan daba. Jami’in hulda da jama’a na rundunar SP Abdullahi...
Rundunar Sojin kasar nan ta Operation Fansar Yamma ta ceto wasu mutane 50 da ’yan bindiga suka yi garkuwa da su tare da ƙwato shanu 32...
Hukumar kula da jin dadin alhazai ta Jihar Yobe, ta bayyana cewa, ta yi wa maniyyata dubu daya da goma Bizar shiga kasar Saudiyya domin gudanar...
Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya jagoranci zaman majalisar zartaswa na farko a sabon gidan gwamnati dake rukunin gidaje na Khalifa Isiyaka Rabi’u da...
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta Najeriya NDLEA, ta kama miyagun kwayoyi da tabar Wiwi da kudinsu ya haura naira Biliyan daya. Hukumar...
Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai, ya ce sauya jam’iyya zuwa Social Democratic Party (SDP) ya samo asali ne daga bukatar kafa wata sabuwar...