Kotun sauraron kararrakin zabe a Jihar Kanduna ta zauna domin yanke hukuncin karshen kan kalubalanta nasarar da gwamna Uba Sani yayi na lashe zaben gwamnan jihar...
Shugaban mafarauta ta zaman lafiya a Kano Sani Muhammad Gwangwazo ya ce wayarwa da mutane kai dangane da cizon mahaukacin kare a cikin al’umna’ abune Mai...
Wani wakili na musamman a bangaren masu bukata ta musamman na kungiyar dake wanzar da zaman lafiya ta IPPS ya bayyana cewa ‘har ya zuwa yanzu...
Shugaba Jami’ar Yusuf Maitama Sule da ke Kano ya ce duk wata jami’ar zata rinka yin gaggamin tsaftar muhalli a fadin makarantar baki daya. Farfesa Mukhtar...
A safiyar yau alhamis ne mazauna yankin ƴankusa sabuwar jidda a karamar hukumar Kumbotso da ke Kano, suka samu gawar wata Mata cikin wani gini da...
Daya daga cikin mai rike da sarautar gargajiya a Jihar Kano ya bayyana cewa Samar da kungiyar da zata rinka wanzar da zaman lafiya a unguwanni...
Gwamnatin jihar Kano ta musanta batun cewa ta rabawa wasu mutane filaye a tashar mota ta Rijiyar Zaki, inda ta bukaci jama’a da su yi watsi...
Ana fargabar mutane da dama sun mutu a babban Masallacin Zariya na Jihar Kaduna da ke ƙofar fada, bayan ruftawar ginin mai tsohon tarihi na Masarautar...
Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero,ya bayyana mukamin da shugaban kasa bola Ahmad tunibu ya bawa kayode egbetokun a matsayin mai rikon mukamin sufeton...
Mataimakin shugaban majalisar Dattijai na Nijeriya kuma Sanatan Kano ta Arewa , Sanata Barau Jibrin ya sha alwashin yin adalci tare da taimakawa masu neman ganin...