Wata Kungiya mai rajin tallafawa matasa a nan Kano mai suna Arewa Agenda, ta yi kira ga matasa da su dage wajen neman ilimin fasahar zamani...
Rahotanni daga unguwar Ƙoƙi da ke nan Kano na cewa an yi garkuwa da wata amarya da ake shirin ɗaura auren ta a ranar Lahadi 14-03-2021....
Gwamnatin jihar Kano ta gano maɓoyar wani sinadarin haɗa lemo da ake zargin shi ya haddasa wata cuta da ta jikkata mutane da dama tare da...
Rahotanni daga garin Dawakin Tofa da ke nan Kano na cewa ɗaliban makarantar Sakandiren kimiyya ta garin sun tarwatse. Lamarin ya faru ne a cikin daren...
Rundunar yan sandan jihar Kano ta yi holin wasu mutane da ta kama bisa zargin laifin fashi da makami tare da garkuwa da mutane. Baya ga...
An ci gaba da shari’ar mutanen nan da ake zargi da satar yara ‘yan asalin jihar Kano zuwa jihar Anambra. Kotun karkashin jagorancin mai shari’a Zuwaira...
Jami’ar Yusuf Maitama Sule da ke nan Kano ta ce ta kammala shirinta na bude dakunan kwanan dalibai a makarantar don samarwa daliban da bay an...
Wata gobara ta tashi yanzu haka a barikin sojoji na Bukavu da ke nan Kano. Jami’in yaɗa labarai na hukumar kashe gobara ta ƙasa reshen jihar...
Gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya musanta raɗe-raɗin cewa ya hana ƴan jarida ɗaukar hoton sa a lokacin da ake masa allurar riga-kafin Korona....
Babbar kotun shari’ar musulinci dake Kofar Kudu karkashin mai shari’a Ibrahim Sarki Yola ta fara sauraron karar wata mata da ta nemi kotu ta tilastawa tsohon...