Wasu fusatattun matasa sun hallaka wani matashi har lahira ta hanyar ƙona shi da taya a garin Wudil da ke jihar Kano. Lamarin ya faru ne...
Rahotonni daga birnin tarayya Abuja na cewa hukumar tsaron farin kaya ta DSS ta saki Salihu Tanko Yakasai. Wata majiya daga ƴan uwan Salihun ne suka...
Malamin nan Sheikh Abduljabbar Nasir Kabara ya ce, ya aike wa da Gwamna Ganduje buƙatunsa domin zaman muƙabala da malamai. A wata sanarwa da malamin ya...
Gwamnatin jihar Kano ta yi ƙarin haske kan shirinta na gabatar da Muƙabala tsakanin Malamai. Gwamnatin dai ta sanya ranar Lahadi, bakwai ga watan Maris mai...
Ana fargabar wani hatsarin mota a Kwanar Dumawa da ke ƙaramar hukumar Minjibir a nan Kano ya haifar da asarar rayuka da jikkata mutane da dama....
Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya bayar da umarnin rufe wasu cikin makarantun gaba da Sakandiren jihar nan take. Hakan na cikin wata sanarwa da...
An wayi gari Asabar da samun rahoto daga makusantan Salihu Tanko Yakasai kan cewa bai dawo gida ba tun a ranar Juma’a. Hakan kuma ya zo...
Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya kori mai taimaka masa kan yaɗa labarai Salihu Tanko Yakasai. Hakan na cikin sanarwar da Kwamishinan yaɗa labarai na...
Ma’aikatar muhalli ta jihar Kano ta rufe kantin Jifatu da ke titin zariya road tare da cin tarar sa naira dubu dari 2. Kwamishinan muhalli Dakta...
Gwamnatin jihar Kano ta yanke tarar miliyan daya ga wani kamfanin sarrafa shinkafa a rukunin masana’antu da ke sharada anan Kano. Tarar ta su dai ta...