An haifi Sarkin Kano na goma sha hudu a daular Fulani Malam Muhammadu Sanusi na biyu a ranar talatin da daya ga watan Yulin alif da...
Binciken da Freedom Radio ta yi, ya gano cewa, tun a shekarar 1988 Gwamnatin mulkin soji ta wancan lokaci ta soke yin kayan lefe. A zamanin...
Al’ummar wasu unguwanni a nan birnin Kano sun shiga fargaba sakamakon ɓullar wasu mutane da ke yawo a kan raƙuma ɗauke da kayayyaki. Yankunan da aka...
Babbar kotun jiha da ke Miller Road ƙarƙashin jagorancin mai shari’a Sulaiman Baba Na Malam ta ci gaba da sauraron shari’ar faifan bidiyon Dala. A yayin...
Hukumar lura da zirga-zirgar ababen haa ta jihar Kano KAROTA ta amince jami’anta mata su rika sanya Hijabi yayin gudanar da ayyukansu. Wannan dai ya biyo...
A Litinin ɗin nan ne ake sa ran sakataren Gwamnatin tarayya Boss Mustapha da ministocin ƙasar nan baki-ɗaya za ayi musu allurar riga-kafin annobar Covid-19-19. Sauran...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, zuwa yanzu kimanin mutane miliyan biyu da rabi ne suka yi rijistar jam’iyyar APC a Kano. Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar...
Wata gobara ta tashi cikin dare a kasuwar ƴan katako da ke Na’ibawa Ƴan Lemo da tsakar daren jiya Asabar. Wasu shaidun gani da ido sun...
Lauyan nan Barista Abba Hikima Fagge ya ce, umarnin da kotu ta bayar a ranar Juma’a bai hana gudanar da Muƙabalar malamai ba. A zantawarsa da...
Jami’ar Bayero da ke Kano ta sanar da ranakun Alhamis, juma’a da kuma Asabar,18, 19, 20 ga watan da muke ciki na Maris a matsayin ranakun...