Hukumar Hisbah ta yi sulhu da masu gidajen kallo da wuraren shaƙatawa da masu ɗakunan taro na jihar Kano. A Talatar nan ne Hisbah ta gana...
Jam’iyyar PDP mai adawa a Kano ta bai wa mai bai wa gwamnan Kano shawara kan al’amuran addinai Ali Baba A Gama Lafiya Fagge wa’adin awanni...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta cafke waɗanda ake zargi da kashe ɗan sanda tare da sace wani bature. A ranar 16 ga watan Afrilu na...
Hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Kano SEMA ta ce ambaliyar ruwa a shekarar 2020 ta yi sanadiyyar gonaki sama da 10, 000 sakamakon mamakon ruwan...
Wasu ƴan bindiga sun yi awon gaba da mutane biyu tare da hallaka wani guda a garin Falgore na ƙaramar hukumar Rogo. Lamarin ya faru ne...
Ƴan sanda sun ba da belin mai bai wa gwamnan Kano shawara kan al’amuran addini Ali Baba A gama Lafiya Fagge. An bayar da belin Ali...
Jam’iyyar PDP tsagin tsohon gwamna Kwankwaso ta ce, tana kan hanyar korar tsagin Aminu Wali daga jam’iyyar. Shugaban jam’iyyar Shehu Wada Sagagi ne ya bayyana hakan...
Uwar jam’iyyar PDP ta ƙasa ta amince da shugabancin jam’iyyar a Kano na tsagin tsohon gwamna Kwankwaso. Hakan na cikin sanarwar da mai magana da yawun...
Jam’iyyar PDP tsagin Alhaji Aminu Wali ta bayyana dalilan da suka sanya ta dakatar da tsohon gwamnan Kano Engr. Rabi’u Musa Kwankwaso daga jam’iyyar. Shugaban jam’iyyar...
Ɗan majalisar tarayya mai wakiltar ƙaramar hukumar birnin Kano Sha’aban Ibrahim Sharaɗa ya caccaki gwamnatin Kano. Cikin wani faifan bidiyo mai daƙiƙa hamsin da tara ya...