Dangin mawaƙi Nazir M. Ahmad sun ce akwai bita da ƙulli cikin ci gaban shari’arsa da hukumar tace finafinai ta Kano. Ɗan uwan mawaƙin Malam Aminu...
Rundunar ‘yan sanda jihar Kano ta kama wani mutum da ya kware wajen buga takardun daukar aiki na bogi. Mutumin mai suna Rabi’u Sani mazaunin karamar...
Gwamnatin jihar Kano ta dakatar da gudanar da zagayen bikin Mauludi a faɗin jihar. Mai baiwa gwamna shawara kan yaɗa labarai Salihu Tanko Yakasai ne ya...
Ana zargin wata uwargidan da bankawa gidan kishiyarta wuta da yammcin jiya Lahadi a yankin Liman Gwazaye dake karamar hukumar Kumbotso a jihar Kano. Shaidun gani...
Mai martaba sarkin Katagum Alhaji Umar Faroq na biyu ya sha alwashin ganin ɗorewar kyakkyawar alaƙar masarautar sa da al’ummar Kano. Sarkin ya bayyana hakan ne...
Al’ummar musulmi na gudanar da zanga-zangar nuna ƙyamar Faransa a birnin Kano. Masu zanga-zangar sun fara tattaki da misalin ƙarfe 12 na ranar Lahadi daga Unguwar...
Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Kano Pillars ta lallasa Wikki Tourist ta jihar Bauchi da ci ɗaya mai ban haushi. Kano Pillars ta yi nasarar ne a...
Kwamitin kar-ta-kwana na tsabtar muhalli a jihar Kano, ya kama wata mota makare da madara ba tare da lambar sahalewar hukumar kula da ingancin abinci da...
Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya amince da naɗin Dr. Kabir Bello Dungurawa a matsayin sabon shugaban kwalejin kimiyya da fasaha ta Kano. Hakan ya biyo...