Masanin tattalin Arzikin na Jami’ar Bayero dake nan Kano, Farfesa Ibrahim Garba Sheka ya ce karin farashin man fetur da wutar lantarki da gwamnati ta yi...
Maimartaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya yaba wa shirin muradan raya tattalin arziƙin ƙasashen Afrika ta yamma na ECOWAS – Vision 2020 zuwa 2050....
Rundunar ‘yan sanda a jihar Kogi ta gurfanar da kwamishinan kula da albarkatun Ruwa a gaban kotu bisa zarginsa da laifin aikata Fyade. A na dai...
Kafin zaman kotun na yau gwamnatin Kano dai na zargin mutanen da laifin hada baki da kisan kai, laifukan da suka saba da sashi na 97...
Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar na uku, ya bukaci mahukunta da su gaggauta kawo karshen kisan kiyashin da ake yi wa wadanda basu-ji- ba- basu...
Ƙungiyar masu kamfanoni a unguwannin Bompai da Tokarawa ta ce, akwai yiwuwar ta rage ma’aikata a kamfanunuwan sakamakon ƙarin farashin wutar lantarki. Shugaban ƙungiyar masu masana’antu...
Babbar kotun jiha mai zamanta a Miller Road karkashin jagorancin mai shari’a Aisha Mahmud Ibrahim, ta fara sauraron karar da aka gurfanar da wasu mutane uku...
Kotun majistire mai lamba 42 karkashin mai shari’a Hanif Sanusi Yusuf, ta aike da wani matashi mai suna Auwal Abdullahi Ayagi gidan gyaran hali, bisa zarginsa...
Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da karatu na biyu na gyaran dokar masarautun jihar, wadda Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya mika bukatar hakan. A kwanakin...
Gwamanatin jihar Kano ta ce ta dauki malamai sama da dubu goma don gaggauta fara aiwatar da tsarin da aka fara na bada ilimi kyauta kuma...