Shugaban hukumar lura da zirga-zirgar ababan hawa ta Kano KAROTA Baffa Babba Ɗanagundi ya ce a shirye yake ya bayyana a gaban kotu. Cikin wani jawabi...
Gwamnatin jihar Kano ta sallami karin mutane 5 wadanda suka warke daga cutar Covid-19, tana mai cewa a yanzu haka mutane 9 ne kadai suka rage...
Hukumar Hisba ta jihar Kano ta ce babu batun wuce gona da iri a ayyukan ta kamar yadda wasu mutane ke zargi. Babban kwamadan hukumar Muhammad...
Tsohon shugaban asibitin koyarwa na Aminu Kano Farfesa Abdulhameed Isa Dutse ya rasu Bayan da ya sha fama da ‘yar gajeriyar rashin lafiya. Wata Majiya daga...
Kungiyar masu makarantu masu zaman kansu ta kasa reshen jihar Kano, ta bukaci iyayen yara da su tabbatar ‘ya’yansu sun je makaranta sanye da takunkumin rufe...
Gwamnatin jihar Kano ta kulla kawance da tsohon dan wasan Najeriya wanda kuma ya ke buga wa kasar Ingila wasa John Fashanu, domin ciyar da harkokin...
Kungiyoyin manyan ma’aikatan jami’ar Bayero da ke nan Kano wato SSANU da na NASU sun yi kira ga mambobinsu da su fara gudanar da yajin aikin...
Daga Safara’u Tijjani Adam Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasa EFCC ta ce babban kalubalen da take fuskanta a nan Kano bai wuce...
Rundunar ƴan sanda ta jihar Kano ta kama wasu matasa 31 waɗanda ake zargi da ƙwacen waya. Jami’in hulɗa da jama’a na rundunar ƴan sandan jihar...
A Safiyar jiya Asabar ne aka tashi da ruwan sama a jihar Kano wanda ya yi sanadiyyar rushewar wata rumfa a kasuwar Kurmi inda wasu mata...