Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya bukaci ma’aikatar lafiya ta jiha da ta rubanya kokarinta wajen ganin an magance cututtukan da suke damun...
Kwamitin cigaban al’ummar garin Farawa da ke karamar hukumar Kumbotso a nan Kano ya bayyana damuwarsa kan yadda wasu bata-garin matasa suka addabi yankin na su...
A dazu ne wani mumunan hadarin mota ya afko a yankin kofar Kabuga dake karamar hukumar Gwale a nan Kano. Hadarin dai ya afko ne akan...
Daga Hassan Auwal Muhammad
Gwamnatin jihar kano ta ce za ta gyara tituna goma sha shida a wasu sassan jihar, baya ga toshe wasu daga cikin layukan dogo wandanda mahada...
Jami’ar Yusuf Maitama Sule ta sanar da cewa za ta fara aikin rajistar sabbin daliban da za ta tantance domin ba su gurbin karatu wato Post...
Wasu daga cikin hotunan da jaridar Premium times ta wallafa a shafin ta na Internet.
Dandazun mutane suka tarbi tsohon sarkin Kano Malam Muhammadu Sunusi na II a ya yin da ya kai ziyara ga abokin sa Nasir El-rufa’I a jihar...
Kungiyar ‘yan jarida Mata ta kasa NAWOJ ta ce za ta hada Kai da kungiyoyin Kare hakkin Bil Adama da gwamnatin Jihar Kano don samar da...
Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya mika sakon ta’aziyarsa game da rasuwar daya daga cikin jajirtattun masu rajin kare ‘yancin masu fama da lalurar amosasnin...