Gwamnatin Kano ta bayyana cewa kashi 83 cikin 100 na cutar Corona ya fi shafar kananan hukumomi 10 na jihar. Babban jami’in kwamitin kar ta kwana...
Jarman matasan Arewa Ambasada Hamza Yunusa Yusuf ya ce aiwatar da hukuncin kisa ga masu yin ɓatanci ga addini shi ne zai kawo ƙarshen masu aikata...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta kai samame gidan limamin Jumu’a na unguwar Fulani dake Sheka a ƙaramar hukumar Kumbotso. Rahotonni sun bayyana cewa a yayin...
Wasu mutane da ba a san ko su wane ne ba sun haura gidan wani ɗan sanda a nan Kano tare yi masa kisan gilla. Lamarin...
Majalisar zartarwar jihar Kano ta amince da kafa kwamitin da zai yi nazari kan hanyoyin kilomita 5 dake kananan hukumomin jihar da nufin sake musu fasali...
Gwamnatin jihar Kano ta ce zata ci gaba da yaki da zazzabin cizon sauro a karshen kowanne wata har zuwa watan Oktoban shekarar da muke ciki....
Shugaban Jami’ar Bayero da ke nan Kano, Farfesa Muhammad Yahuza Bello, ya bayyana cewa daya daga cikin nasarori da ya samu a yayin mulkin sa shi...
Shugaban darikar kadiriyya na Afrika Sheikh Kariballah Nasiru Kabara, ya bukaci gwamnatoci a matakai daban daban da su samar da dokoki masu tsauri da zasu rika...
Gwamnatin tarayya ta ce kimanin ‘yan kasar nan 684 ne suka kamu da cutar corona a kasashen waje, yayin da dubu 13, 844 basa dauke da...
Kungiyar malaman jami’o’i ta kasa reshen jami’ar kimiyya da fasaha ta Wudil “KUST” ta bayyana bakin cikin ta kan matakin da gwamnatin Kano ta dauka na...