Mutane a jihar Kano na cigaba da kokawa kan yadda jami’an ‘yan sand ke kama su bisa cewa sun yin dare har ma su garkame su,...
Hukumar karɓar ƙorafe-ƙorafe da yaƙi da rashawa ta Kano ta ce, tuni waɗanda ake zargi da zaftarewa malamai kuɗin addu’a suka fara mayar da kuɗin ga...
Masanin tattalin arziki nan Jami’ar Bayero da ke nan Kano kuma tsohon kwamishinan kudi na jihar nan, ferfesa Isa Dandago ya shawarci ‘yan Arewa da su...
Majalisar dinkin duniya ta bukaci matasa da su kasance masu neman na kansu hadi da jajircewa wajen neman ilimi da nufin inganta tattalin arzikin kasashen su....
Wata matashiya mazauniyar unguwar Tudun Maliki a nan Kano ta yi ƙorafin cewa kwamandan hukumar Hisbah na ƙaramar hukumar Kumbotso ya ci zarafinta. Matashiyar wadda ta...
Manoma 450, 000 ne masu karamin karfi zasu amfana da tallafi na bunkasa Noma a fadin jihar Kano , ta hadin gwiwa tsakanin hukumar shirin...
Wata babbar kotun shari’ar musulnci dake zaman ta a Kano karkashin mai shari’ah Aliyu Muhammad Kani, ta yake hukuncin kisa ga wani matashi Yahaya Sharif Aminu...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mika sakon taziyarsa ga iyalan shahararen dan kasuwarnan da ke nan Kano, Alhaji Shehu Rabi’u. Wannan na cikin wata sanarwar mai...
Al’umma a Kano sun jima suna zargin masu motocin daukar kaya na Tirela da haifar da cunkuoson ababen hawa a manyan kasuwanni da titunan jihar Kano....
Hukumomi a kasuwar Muhammadu Abubakar Rimi da aka fi sani da kasuwar Sabongari a nan Kano, sun ce, za su yi iya kokarinsu wajen ganin cewa,...