

Jami’an ƴan sanda da haɗin gwiwar ƙungiyar kare haƙƙin ɗan adam ta Global Community for Human Right sun ceto wata yarinya da ake zargin an ƙulle...
Mutane unguwar Kurna Asabe a yankin karamar hukumar Ungogo a cikin birnin Kano, na cigaba da kokawa kan yadda rashin magudanar ruwan ke yi musu barazanar...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta sha alwashin ci gaba da yaƙar masu aikata baɗala a lungu da saƙo na jihar Kano. Babban kwamandan hukumar Hisbah...
Rushewar gida ta jikkata mutane uku tare da rasa ran yaro ɗaya a unguwar ƙofar Kansakali layin Alhawali da ke ƙaramar hukumar Gwale a nan Kano....
Gwamnatin jihar Kano ta buƙaci ƴan kwangilar da ta bai wa ayyuka da su yi duk mai yiwuwa wajen kammala a yyukan a lokacin da aka...
Wasu masu garkuwa da mutane sun kai hari a dajin Falgore, kan hanyar ƙaramar hukumar Doguwa zuwa birnin Kano. Wani shaidar gani da ido mai suna...
Wani masani a bangaren abinci mai gina jiki da kara lafiya kuma mataimakin darakta a hukumar lafiya matakin farko Malam Murtala Inuwa ya ce shayar da...
Da safiyar yau Litinin ne gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya ƙaddamar da ma’aikatar lura da al’amuran addinin musulunci a gidan Murtala dake nan Kano....
Daga Zara’u Nasir
Gwamnatin jihar Kano ta ce zata kashe fiye da Naira miliyan 880 domin gyara wasu makarantun firamare a kananan hukumomi 44 na jihar nan. Gwamna Dr...