Gwamnatin jihar Kano ta sassauta dokar da ta sanyawa ‘yan Adaidaita sahu ta daukar fasinja daya tilo bayan sake nazartar dokar, inda ta ce yanzu fasinjoji...
Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano tattabar da cewa an samu karin mutane 2 masu dauke da cutar Corona a jihar. Ma’aikatar ta bayyyana hakan a shafin...
Kayayyakin rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano DSP Abdullahi Haruna Kiyawa ya tabbatar da mutuwar mutane biyu da ake zargin sun sha Zakami a wani gidan...
Tsohon gwamnan Jihar Jigawa Alhaji Sule Lamido da wasu makunsantansa sun kai kansu cibiyar gwajin cutar Covid-19 da ke asibitin koyarwa na Aminu Kano, biyo bayan...
Jami’an rundunar yansandan Jihar Kano ta kama direban Adai-daita Sahu da ake zargin yana jigilar masu kwacen wayoyin salula na hannu ta hanyar amfani da mugan...
Cibiyar rajistar ma’aikatan muhalli ta kasa ta yi kira ga al’ummar kasar nan da su rinka tallafawa gwamnati da kungiyoyin al’umma wajen kula da tsaftar muhalli...
Kwamitin da gwamnatin jihar kano ta kafa na neman taimakon kan bullar cutar corona ya bayyana cewar tsare-tsare sun yi nisa domin ganin an fara gudanar...
Gwamnatin jihar Kano ta bada umarnin yin feshi a guraren da ake zargin Wanda ke dauke da cutar corona a nan Kano yayi mu’amala da su...
Gwamnan Jihar Kano Dakta Abdullahiu Umar Ganduje ya tabbatar da samun bullar cutar Corona a nan Kano. Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana hakan ne lokacin da...
Rahotonni na cewa sakamakon gwajin da aka yi wa wani mutum a Kano ya tabbatar da cewa yana dauke da kwayar cutar Corona virus. Wata majiya...