

An dai kashe Hajiya Sa’adatu Rimi ne a ranar 14 ga watan Janairun shekara ta 2006 a gidanta dake nan Kano cikin dare. Al’ummar jihar Kano...
Hukumar karbar korafe-korafe da hana cin hanci da rashawa ta jihar Kano, ta ce ta fara bincike kan zargin korafin cin hanci na wasu Alkalan Kotun...
Shugaban Kungiyar kwadago na kamfanoni masu zaman kansu na jihar Kano Kwamared Ali Baba, ya zargi masu rike da sarautun gargajiya musamman masu unguwanni na Kano...
Dagacin Gwazaye dake Karamar hukumar kumbotso a nan kano Malam Umar Ali, Ya ce rashin tura yara makaranta da bibiyar karatunsu shi ke kawo koma baya...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta bayyana cewa zata bude sabbin ofisoshi har guda uku (3) domin cigaba da ayyukan umarni da kyakykyawa da kuma hani...
Kungiyar tabbatar da tsaro da zaman lafiya da ake kira da Nigerian Peace Unity Progress reshen jihar Kano ta bayyana cewa ta samu nasarar ceto kananan...
Gwmanatin Kano zata sake gina hukumar jin dadin alhazai ta jiha don yin kafada-da-kafada da na zamani wajen gudanar da ayyukan Hajji da na Umar. Matakin...
Gwamnan Kano Dr, Abdullahi Umar Ganduje ya nada sababin masu taimaka masa na mussaman guda biyu kan sha’anin tafiyar da harkokin gwamnati. Daga cikin wadanda gwamnan...
Shugaban Kungiyar sintiri ta Bijilanti na Jihar Kano Muhammad Kabir Alhaji ya bukaci hamshakin dan kasuwa Alhaji Aliko Dangote daya kawo musu tallafin kayan aiki kamar...
Shugabar kungiyar Sustainable Dynamism Hajiya Aisha Dangi ta ja hankalin kungiyoyi dasu rika taimakawa gidajen marayu da kayan more rayuwa. Hajiya Aisha Dangi ta bayyana haka...