Wata kungiya da ke rajin yaki da masu kwacen waya a Kano ta zargi rashin aikin yi a tsakanin matasa a matsayin abinda ke haddasa karuwar...
Al’ummar unguwar sheka da ke karamar hukumar Kumbotso na ci gaba zama cikin alhinin rashin matasan yankin da ake zargin sun kai goma sha biyu, sakamakon...
Rundunar ‘Yan sandan jihar Kano ta ce, ta samu nasarar kama wasu matasa 27 bisa zargi su da aikata fashi da kwacen waya ta hanyar amfani...
Gwamnan Jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya mika mukullan Gidaje ga Malaman makaranta casa’in da daya da ya yafewa kaso casa’in cikin dari na kudaden...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta Nijeriya NDLEA shiyyar Kano, ta ce, yawaitar kwacen wayoyin hannu da bata gari ke yi a hannun mutane...
Wani masanin kimiyyar siyasa a kwalejin share fagen shiga jami’a a Kano CAS, Dakta Kabiru Sufi Sa’id, ya ce harkar ilimi a jiar Kano ta samu...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce, tana neman wani matashi ruwa a jallo, wanda ake zarginsa da kashe mahaifiyarsa ta hanyar caka mata wuƙa a...
Lokacin damuna, lokaci ne aka fi samun tashin wasu cututuka da kuma yawaitar wasu, sanadiyyar danshi da sanyi da kuma taruwar ruwa a kan hanya. Domin...
Cibiyar kare hakkin Dan-adam da wayar da kan yan kasa wato Resource Center For Human Rights and Civic Education, ta ce, sahale dokar kulawar lafiya ga...
Tsarin siyasar da ake gudanarwa a yanzu ya sha bamban da wadda marigayi Malam Aminu Kano ya yi Babban amfanin dimukuradiyya shi ne a samar da...