Alummar Unguwannin Zawaciki da Unguwar Kwari-sume sunyi fitar dango dangane da halin da suka tsinci Kansu sakamakon karyewar wata Gada wadda take ratsa unguwannin dake kusa...
Gwamnatin Kano ta siyo kayayyakin da za’a yi amfani da su wajan yada Da’awa a lungu da sako na jihar nan . Babban daraktan hukumar dake...
Gwamnatin jihar Kano, ta sha alwashin bunkasa harkokin ilimi dana lafiya, don yin kafadu da takwarorin su na kasashen duniya, kasancewar su su ne kashin bayan...
Gwamnatin tarayya ta sha alwashin farfado da kuma inganta ma’aikatun casar shinkafa 17 dake nan jihar Kano, tare da samar da sabon tsarin aikin noma na...
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Anambra ta cafke wasu mata 3 da aka samu da kananan yara guda biyu ‘yan kimanin shekaru 2 zuwa 4, an...
Rundunar Hisbah ta jihar Kano ta sauke ‘yan kwamitin gudanarwa na hukumar na kananan hukumomi 44 dake Kano. Wannan bayani ya fito ne daga bakin babban...
Biyo bayan nasarar da rundunar ‘yansanda ta jihar Kano ta samu na ceto wasu kananan yara ‘yan jihar da aka sace kuma aka siyar dasu a...
Jami’ar kimiyya da fasaha da ke Wudil da hadin gwiwar ofishin jakadancin Amurka a Najeriya zasu koyar da malaman jami’ar harkar gudanar bincike . Shugaban...
Wata kungiyar ‘yan kasuwar Arewa wadanda mambobinsu ke harkar tufafi sun koka ga yadda suke asarar miliyoyin kudade sakamakon rufe boda da gwamnati tarayya tayi....
An zabi Shugabar gidan talabijin na ARTV dake Kano Hajiya sa’a Ibrahim a matsayin shugabar kungiyar kafafan yada labarai ta kasa . Jaridar Kano Focus...