A jiya ne kotun kolin kasar nan ta kori ƙarar da Mohammed Abacha ya ɗaukaka gabanta, inda ta tabbatar da Saddiq Wali a matsayin ɗan takarar...
Rundunar ‘yan sandan a Jihar Kano ta gayyaci zababben dan majalisar wakilai na karamar hukumar Dala a jam’iyyar NNPP Ali Madakin Gini domin amsa wasu tambayoyi....
Wata gobara da ba a kai ga gano musababbin tashin ta ba ta lakume shaguna da dama a kasuwar Kurmi Yan Leda da ke nan Kano....
Masu ruwa da tsaki a Jam’iyyar ADC a Kano sun barranta kansu da rade radin da wasu ke yi kan cewa Dan takarar gwamna a Jam’iyyar...
Ana ci gaba da alhini a garin Tudunwada da ke Jihar Kano, bayan wani rikicin siyasa da ya biyo bayan zaɓen shugaban ƙasa da na ƴan...
Rundunar yan sandan jihar Kano ta tabbatar da cewar Alhassan Ado Doguwa ya kwana a sashin binciken laifukan kisan kai na rundunar da ke Bompai. ...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta ce, ta kama mutane huɗu da take zargi da yunkurin ƙona ofishin hukumar zaɓe a karamar hukumar Takai. Mai magana...
Gwamnatin jihar Kano, za ta kaddamar da gidajen da aka gina domin ma’aikatan gwamnati su mallaka cikin sauki musamman malaman makaranta da za a rika cirar...
Hukumar tsaro ta Civil Defence shiyyar Kano ta ce, ta kama matasa su fiye da 70 da tarin makamai da ake zargin su da tayar da...
Rahoton: Shamsu Da’u Abdullahi Mai martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya buƙaci ‘yan siyasa da su rika tausasa kalamansu yayin yakin neman zaben da...