Hukumar kidaya ta kasa ta ce, har yanzu ba a kai ga fitar da ranar da za a fara kidayar jama’a a shekarar 2023 da muke...
A jiya ne kotun da’ar ma’aikata ta Najeriya da ke zamanta a Kano ta baiwa gwamnatin Kano umarnin mayar da tsohon shugaban hukumar karbar korafe-korafe da...
Gwamnatin Kano ta ce zata rufe wurin sana’ar duk wanda ya ƙi karɓar tsohon kuɗi a hannun jama’a. Shugaban Hukumar kula da Zirga-zirga Ababen Hawa ta...
Gobarar dai ta tashi ne da misalin 12 da rabi na rana a Dantata Plaza shaguna mai hawa daya a unguwar Sharada phase ll kusa da...
Shugaban jami’ar Bayero da ke Kano Farfesa Sagir Adamu Abbas ya yi kira ga mawadatan kasar nan da su kasance masu tallafawa jami’o’i domin ganin an...
Bayan da hukumar zaɓe ta Najeriya INEC ta yi gwajin na’urar tantance masu kaɗa ƙuri’a ta BVAS tu ni ƙungiyoyin suka soma nuna fargaba kan yiwuwar...
Kungiyar bijilanti a jihar Kano ta ce, ta samar da jami’an farin kaya domin samun bayanan sirri na masu yunkurin tayar da zaune tsaye a lokacin...
JA’EEN/MAKABARTA Al’ummar unguwar Ja’een Yamma sun bukaci hukumomi da su dakatar da wani gini da aka fara yi a cikin tsohuwar makabartar unguwarsu. Mutanen sun ce,...
Rahotanni na nuna cewa a karon farko Najeriya tun bayan da aka fara samun karyewar Naira da kuma hauhawan farashi, Naira ta samu daraja tare kuma...
Rundunar ‘yan Sandan ta kama matasan biyu ne da shaidar wani gidan radiyo na bogi a nan Kano. Wadannan matasan har ila yau tana zargin matasan...