Gwamnatin jihar kano ta ce, ta samar da cibiyoyi kula da lafiya a matakin farko sama da dubu daya musamman a yankin karkara don samar da...
Lauyan Malam Abduljabbar Kabara Barista Rabiu Shu’aibu Abdullahi ya tabbatar da cewa malamin bashi da lafiya yanzu haka da yake tsare a gidan gyaran hali. Sai...
Masarautar Kano ta dakatar da hawan sallah na al’ada da ake gudanarwa kowacce sallah. Masarautar ta yanke hukuncin ne a zamanta na yau Litinin, ta bakin...
Sarkin tsaftar Kano Alhaji Ja’afaru Ahmad Garzo ya ce, daga shekarar bana gwamnatin Kano za ta fito da wani tsari da zai hana yanka dabbobi a...
Shugaban karamar hukumar dawakin Tofa anan Kano Alhaji Ado Tambai Ƙwa ya ce, matukar ana son kananan hukumomi su ci gashin kan su, ya zama wajibi...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya kawo ziyarar aiki jihar Kano a ranar Alhamis ɗin nan. Ziyarar ta shugaba Buhari ta ƙunshi ƙaddamar da aikin layin dogo...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, a bana bata da fargabar samun ambaliyar ruwa a sassan jihar. A cewar gwamnatin, nan ba da dadewa ba jihar za...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, ba ta karɓi tuban Malam Abduljabbar Kabara ba. Kwamishinan al’amuran addini na jihar Dr. Tahar Adamu Baba Impossible ne ya bayyana...
Ƙungiyar da ke bin diddigi kan ayyukan majalisu (CISLAC), ta ce, ta yi mamaki matuƙa kan yadda aka dakatar da shugaban hukumar karɓar ƙorafe-ƙorafe da yaƙi...
Malamin nan Sheikh Abduljabbar Nasir Kabara, ya nemi afuwa kan kalaman sa game da wasu hadisai da ya bayyana cewa, an ci zarafin manzon tsira Annabi...