Gwamnatin jihar Kano ta kaddamar da aikin gangamin yashe magudanan ruwa karkashin kamfanin sarrafa shara mai zaman kansa anan Kano. Aikin wanda kwamishinan muhalli na jihar...
Ana fargabar an samu asarar rayuka tare da jikkatar sama da mutane 50 a wata gobara da ta tashi a Kano. Shaidun gani da ido sun...
Gwamnatin jihar Kano za ta rika samun naira miliyan hamsin zuwa miliyan dari a kowanne wata da zarar ta fara sarrafa shara. Kwamishinan muhalli Dakta Kabiru...
Gwamnatin jihar Kano ta ce ta fara shirye-shiryen daukar sabbin likitoci guda hamsin da shida aiki. A cewar gwamnatin hakan zai taimaka gaya wajen bunƙasa...
Gwamnatin jihar kano ta ce rashin kudi a hannun gwamnati ne ya sanya ta gaza yiwa malamai karin girma. Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ne...
Wasu daga cikin manƴan shehunan ɗarikar Tijjaniya sun bayyana zabar sarkin Kano na goma sha huɗu a daular fulani Malam Muhammadu Sanusi na 2 a matsayin...
Hukumar tsaro ta civil defence NSCDC ta ce ta tura da jami’anta 1750 yayin bikin sallah a fadin jihar Kano. Hakan na kunshe ne cikin...
Babban Jojin Jihar Kano Justice Nura Sagir ya ba da umarnin sakin daurarru 57 da ke jiran hukunci a gidan ajiya da gyaran hali na Kurmawa...
Jagoran ɗarikar Tijjaniya na duniya Sheikh Muhammadul Mahi Inyass, ya tabbatar wa Sarkin Kano na goma sha hudu a daular fulani, Malam Muhammadu Sanusi na biyu...
Jami’an soji sun kai sumame unguwar Hotoro filin Lazio da ke nan Kano. Mazauna unguwar sun shaidawa Freedom Radio cewa, sojojin sun dira unguwar ne, yayin...