Wasu matasa sun hallaka wani matashi Mai Suna Zahraddeen Mukhtar ta hanyar caka masa wuƙa a ƙahon zuciya. Lamarin ya faru ne da safiyar ranar Asabar...
Wasu ƴan bindiga sun harbe wani magidanci Ahmad Sani Abbas mai kimanin shekaru 30 har lahira a Kano. Ɗan uwan marigayin Kamal Sani Abbas ya shaida...
Rahotanni sun ce Hajiya Maryam Ado Bayero wadda ake wa lakabi da Mama ko kuma Mama Ode, ta rasu ne a kasar Masar. Haka zalika ita...
Gwamnatin jihar Kano ta rufe gidajen man Kurfi da na Audu Manager da ke kan titin unguwar Kurna. An rufe gidajen man ne bisa laifin karya...
Wasu fusatattun ɗaurarru sun yi ƙoƙarin arce wa daga babban gidan gyaran hali na Kano da ke Kurmawa. Rahotanni sun ce lamarin ya faru ne da...
Masu sana’ar sayar da lemeon lamurje sun yi korafin cewa suna fama da rashin ciniki wanda suka alakanta hakan da batun dan tsami da hukumomi suka...
Jam’iyyar PDP reshen mazabar Hotoro ta kudu ta dakatar da tsohon ministan kasashen wajen kasar nan Ambasada Aminu Wali daga jam’iyyar na tsawon watanni shida. A...
Gwamnan jihar Kano dakta Abdullahi Umar Ganduje ya ce ya gamsu da bin tsarin mulkin kasa kan bawa bangaren shari’ar damar cin gashin kanta. Ganduje ya...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta bada umarnin haramta al’adar nan ta tashe da aka saba yi a duk lokacin azumin Ramadan a fadin jihar Kano....
Da safiyar Talatar nan ne wata gobara ta tashi a ofishin hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC da ke nan Kano. Gobarar wadda ta...