Al’umma na ci gaba da nuna fargaba tare da kokawa kan yadda suke fuskantar karancin kayan amfanin yau da kullum a cikin unguwanni, sakamakon matsalar sauyin...
Ma’aikatar lafiya a jihar Kano ta ce zuwa yanzu ta samu nasarar dakile bazuwar cutar nan mai saurin halaka mutane ta Mashako wato Diphtheria a jihar,...
Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya ce ‘amfani da abincin gargajiya ga al’umma zai kara fito da muhimmancin Al’ada da kuma cimakar bahaushe....
Kungiyar daliban hausawa ta Nijeriya shirya taron wayar da kan matasa kan illar shaye –shaye da bangar siyasa. Kungiyar ta bayyana hakan ne yayin wata zantawarta...
Ba zamu bari ayi amfani da miyagun kwayoyi a babban zaben kasa da ke tafe ba Duk wanda muka kama da shigo da kwayoyi za’a kama...
Labaran Rana tare da Madina Shehu Hausawa.