Mai alfarma sarkin musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar na uku ya buƙaci shugaban ƙasa Muhammadu Buhari da gwamnonin ƙasar nan da su yi duk me yiwuwa...
Hukumar kula da ƴan gudun hijira ta majalisar ɗinkin duniya (UNHCR) ta ce a ƙalla mutane miliyan 2 da dubu ɗari tara ne rikice-rikice da ke...
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta ƙasa (ICPC) ta bayyana ɗaya daga cikin surukan shugaban ƙasa Muhammadu Buhari Gimba Ya’u Kumo a matsayin wanda...
Rahotanni daga gabas ta tsakiya na cewa jiragen yaƙin sojin Isra’ila sun ci gaba da luguden wuta a Zirin Gaza da ke yankin Palastinu a wayewar...
Majalisar dattijai ta ce tana shirye-shiryen gudanar da taron jin ra’ayin jama’a a dukkannin shiyyoyin kasar nan game da gyaran kundin tsarin mulkin Najeriya na 1999....
Hukumar tsaro ta civil defence NSCDC ta ce ta tura da jami’anta 1750 yayin bikin sallah a fadin jihar Kano. Hakan na kunshe ne cikin...
Hukumar kula da hada-hadar kudade ta kasa SEC ta ce daga ranar 31 ga wannan wata na Mayu da muke ciki za ta dakatar da harkokin...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ba da umarnin kafa tawagar ministoci da za su ziyarci kasar Ghana don warware matsalolin da ake samu tsakanin ‘yan kasuwar...
Mai alfarma sarkin musulmi kuma shugaban majalisar koli kan harkokin addinin musulunci, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar na uku ya bukaci al’ummar musulmi da su fara duban...
Ministan birnin tarayya Abuja Muhammad Bello ya ba da umarnin haramta yin sallar idi a babban masallacin idi da ke titin Umaru Yar’adua da ke birnin...