

Gwamnatin tarayya ta ce a duk shekara tana kashe kudi naira biliyan sittin don gyaran bututan man fetur din da bata-gari suke lalatawa a kasar nan....
Sufeto Janar na ‘yan sandan kasar nan Usman Baba Alkali, ya ce, jami’an ‘yan sanda da sojoji akalla dubu biyar ne ke aikin yaki da ta’addanci...
A wata sanarwar bayan taro da ƙungiyar gwamnonin kudancin ƙasar nan su ka fitar a baya-bayan nan ta fito da buƙatun da ke neman al’ummar Najeriya...
Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta Kasa (NEMA) ta jaddada aniyarta ta inganta kwarewar masu ruwa da tsaki kan kula da asarar rayuka. Yayin da yake...
Kwalejin horas da manyan hafsoshin soji dake Jaji a jihar Kaduna ta kori wasu manyan jami’an soji biyu bisa zargin sata. Jami’an da lamarin ya shafa...
Majalisar dokokin jihar Kano ta dakatar da shugaban hukumar karɓar ƙorafin da yaƙi da cin hanci da rashawa Muhyi Magaji Rimin Gado. Majalisar ta ce ta...
Hukumar tsaron sirri ta DSS ta bayyana jagoran tsagerun yarbawa Sunday Adeyemo wanda aka fi sani da Sunday Igboho a matsayin wanda ta ke nema ruwa...
Babbar Kotun Jihar Kano karkashin jagorancin Mai Shari’a Farouq Lawan a ranar Laraba ta aike da Jude Ameh da Ademola Aderibigbe gidan gyaran hali bisa zargin...
Gwamnatin jihar Kano ta tabbatar da rushe hukumar kwashe shara ta jihar REMASAB. Kwamishinan muhalli Dakta Kabiru Ibrahim Getso ne ya bayyana hakan yayin zantawarsa da...
Gwamnatin jihar Kano ta fara biyan kuɗaɗen diyya ga al’ummar yankin ‘yan Sabo a karamar hukumar Tofa. Diyyar dai ta biyo bayan karɓar gonakin da kuma...