Gwamnatin jihar Kano ta bai wa hukumar kare hakkin masu sayen kaya ta jihar umarnin rufe dukkanin gidajen abinci da na Biredi da kuma kamfanonin samar...
Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai, ya ce, ko da dansa ‘yan bindiga suka sace su ka yi garkuwa da shi, ba zai taba basu kudin...
Wasu gwamnonin jam’iyyar PDP guda shida sun roki takwaransu na jihar Zamfara Bello Muhammed Matawalle da ya ci gaba da zama a jam’iyyar ta PDP maimakon...
Mai martaba Sarkin Zazzau Alhaji Ahmed Nuhu Bamalli ya sauke Chiroman Zazzau Alhaji Sa’idu Mailafiya daga mukaminsa tare da maye gurbin sa. Wata majiya mai tushe...
Shugaban ‘yan gwan-gwan na jihar Kaduna Alhaji Lawal Muhammad Ya’u ya yi kira ga gwamnatin jihar da ta mayar da hankali wajen samar da masana’antu do...
Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasiru Ahmed El-Rufai ya ce, suna gab da fara sayar da gidajen da al’umm suka mallaka wanda basa biyan kudin kasa. Gwamna...
Tsohon ministan kasuwanci da masana’antu na kasar nan Dr. Mahmud Tahir, ya rasu. Mahmud Tahir ya rasu ne a yau juma’a. Rahotanni sun ce, ya rasu...
Gwamnan jihar Zamfara Bello Muhammed Matwalle ya yi gargadin cewa al’ummar arewa za su iya mai da martani matukar aka ci gaba da kashe ‘yan yankin...
Yan bindigar da suka sace daliban kwalejin nazarin tsirrai da gandun daji 39 da ke Afaka a jihar Kaduna sun sake sakin dalibai biyar kwanaki...
Hukumar samar da abinci ta majalisar dinkin duniya (FAO), ta ce, farashin kayayyakin abinci ya yi tashin gwauron zabi a duniya. A cewar hukumar ta FAO...