Jagoran jam’iyyar APC na kasa, kuma tsohon gwamnan jihar Lagos, Sanata Bola Ahmed Tinubu, ya yi kira ga gwamnatin tarayya da ta dauki matasan kasar nan...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce zai fi kyautatuwa Najeriya ta ci gaba da kasancewa a matsayin dunkulalliya domin hakan ne kawai zai kawo ci gaban...
Hukumar sadarwa ta kasa NCC ta ce adadin masu amfani da layukan tarho a kasar nan sun ragu da akalla miliyan goma sha daya da dubu...
Jagoran jam’iyyar APC na kasa Sanata Bola Ahmed Tinubu ya ce Kano ce jiha mafi zaman lafiya a Najeriya. Madugun jam’iyyar ta APC ya bayyana hakan...
Hukumar kididdiga ta kasa (NBS) ta ce basukan da ake bin jihohi da gwamnatin tarayya ya zuwa watan Disamba ya kai naira tiriliyan talatin da...
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta kasa (NAFDAC) ta gargadi al’umma da su guji yin amfani da wani jabun ganyen shayi wanda ake cewa...
Hukumar lafiya matakin farko ta ce a yanzu haka sama da mutane dubu dari biyar ne aka yiwa riga-kafin Corona a Nigeria. Hukumar ta kara da...
Fadar shugaban kasa ta soki kalaman da tsohon mataimakin shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar ya yi a baya-bayan nan wanda ya alakanta matsalar da kasar nan...
Wasu mata da su ka gudanar da kwantiragin girke-girken abinci a yayin gasar musabakar Alqur’ani wanda aka kammala a baya-bayan nan a Kano sun koka kan...
Tsohon mataimakin shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar ya ce gwamnatin shugaba Buhari tana bukatar taimakon gaggawa. A cikin wata mukala da ya gabatar mai taken: ‘Kasa...