Gwamnatin tarayya ta fara sayar da kadarorin da gwamnati ta kwace a wajan wasu ‘yan kasar nan da ake zargin su da aikata cin hanci da...
Gwaman jihar Borno Babagana Umara Zulum ya sauke kwamishinan lafiya na jihar Dakta Salihu Kwayabura daga mukaminsa a yau Talata, tare da bukatar shugaban ma’aikatan gwamnatin...
Hukumar lura da zirga-zirgar ababen hawa a jihar kano ta ce ba wai tana shiga ayyukan wasu hukumomi bane da niyyar cin zarafin jama’a. Sai dai...
Gwamnatin Tarayya ta umarci dukkanin hukumomin da su tabbatar sun karfafa dokar yaki da annobar Covid-19 mai saurin yadua, yayin da ake fargabar barkewarta a karo...
Kungiyar manyan ma’aikatan jami’o’in Najeriya SSANU da na kungiyar ma’aikatan da ba malamai ba NASU za su yi wata ganawa ta musamman a yau Talata kan...
Gwamnatin Tarayya, ta ce cikin watanni biyu a kalla yan kasar dari hudu da biyar ne suka rasa rayukansu sakamakon cutar corona. Shugaban Kwamtin kar-ta-kwana na...
Babban sufeton ‘yan sandan Najeriya Mohammed Adamu ya gana da manyan jami’an ‘yan sanda a shelkwatar runduanar da ke Abuja jiya Litinin. Rahotanni na ganin cewa,...
Gwamnatin Tarayya ta bayyana faragaba kan akwai yuwar samun karancin man fetur a kasar nan. Karamin ministan man fetur Mr Timipre Sylva ya bayyana fargabar a...
Gwamantin Kano ta rufe gidan mai na Aliko da ke Dakata a karamar hukumar Nasarawa tare da cin tarar su naira dubu dari biyu. Hukuncin hakan...
Gwamnatin Jihar Kano ta baiwa shugabannin tashar mota ta Rijiyar Zaki wa’adin mako guda da su tabbatar da tsaftace ciki da wajenta, ko kuma ta dauki...