Bankunan kasuwancin kasar nan sun ƙara kuɗin tura saƙon kar ta kwana na SMS zuwa Naira 6, daga Naira 4 da ake biya a baya....
Kungiyar Tuntuba ta Dattawan Arewa (Arewa Consultative Forum – ACF) ta yi kira ga gwamnonin jihohi 19 na Arewa da su gudanar da cikakken sauyi a...
Rundunar sojojin Nijeriya ta tabbatar da tashin gobara a rumbun makamai da ke barikin sojoji na Giwa Barracks da ke birnin Maiduguri a Jihar Borno ta...
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta Najeriya NDLEA, ta kama miyagun kwayoyi da tabar Wiwi da kudinsu ya haura naira Biliyan daya. Hukumar...
Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai, ya ce sauya jam’iyya zuwa Social Democratic Party (SDP) ya samo asali ne daga bukatar kafa wata sabuwar...
Kungiyar kare hakkin Dan-adam ta Amnesty International, ta zargi gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu da gaza kare rayukan ‘yan Najeriya. Wsannan zargi dai na zuwa...
Rundunar sojin Najeriya ta Operation Safe Heaven, ta ce, ta daƙile wani yunkurin kai hari a ƙauyen Teegbe da ke karamar hukumar Bassa ta jihar Filato,...
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta Najeriya NDLEA, ta bayyana cewa za ta fara yi wa matasa ‘yan hidimar kasa da kuma masu...
Hukumar kare hakkin masu sayen kayayyaki ta jihar Kano watau Kano Consumer Protection Council, ta ce, zata fara yi wa yan kasuwar da ke gudanar da...
Hukumar kare haƙƙin Bil-adama ta kasa NHRC, ta ce tsakanin watan Janairun shekarar da ta gabata zuwa Afrilun wannan shekarar da muke ciki an sami...