Kotun majistire mai lamba 58 ƙarƙashin mai shari’a Aminu Gabari ta aike da tsohon Kwamishinan ayyuka na jihar Kano Injiniya Ma’azu Magaji Ɗan Sarauniya zuwa gidan...
Kotun majistret mai lamba 58 ƙarkashin mai Shari’a Aminu Gabari ta yi umarnin a tsare injiniya Mu’azu Magaji Ɗan Saruaniya a asibitin Ƴan sanda. Tun da...
Al’ummar Jamhuriyyar Nijar na ci gaba da bayyana ra’ayoyin su game da raɗe-raɗen da ake yi na cewa shugaban ƙasar Bazoum ya ƙauracewa kwana a fadar...
Masu garkuwa da mutane sun sako mahaifiyar shugaban marasa rinjaye na majalisar dokokin jihar Kano Isyaku Ali Ɗanja. Ɗan majalisar ne ya tabbatarwa da Freedom Radio...
Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya tabbatar da cewa da zarar kotu ta yankewa mutumin nan da ake zargi da kisan Hanifa za a zartar...
Gwamnatin jihar Kano ta soke lasisin makarantu masu zaman kansu. Kwamishinan ilimi Malam Muhammad Sanusi Sa’idu Kiru ne ya bayyana hakan da yammacin ranar Litinin. “Na...
Rundunar ‘yan sandan Jihar Kano ta samu nasarar kama wani malamin makaranta da ake zargi da sace wata yarinyar nan mai suna Hanifa ƴar shekara biyar....
Shugaban ƙasa Muhammad Buhari ya zarce jihar Kaduna a daren jiya Alhamis daga Banjul na ƙasar Gambia, inda yaje taron rantsar da shugaba Adama Barrow karo...
Gwamnatin jihar Kano ƙarƙashin Hukumar kula da zurga-zurgar ababen hawa KAROTA ta cimma matsaya da matuƙa baburan adaidaita sahu waɗanda suka tafi yajin aiki a makon...