Jami’an ƴan sanda da haɗin gwiwar ƙungiyar kare haƙƙin ɗan adam ta Global Community for Human Right sun ceto wata yarinya da ake zargin an ƙulle...
Mutane unguwar Kurna Asabe a yankin karamar hukumar Ungogo a cikin birnin Kano, na cigaba da kokawa kan yadda rashin magudanar ruwan ke yi musu barazanar...
Gwamantin tarraya ta gargaɗi gwamnonin jihohi da kada su buɗe makarantun jihohinsu, har sai gwamnatin tarraya ta bada umarnin yin hakan. Shugaban kwamitin karta-kwana na fadar...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta sha alwashin ci gaba da yaƙar masu aikata baɗala a lungu da saƙo na jihar Kano. Babban kwamandan hukumar Hisbah...
Rushewar gida ta jikkata mutane uku tare da rasa ran yaro ɗaya a unguwar ƙofar Kansakali layin Alhawali da ke ƙaramar hukumar Gwale a nan Kano....
Hukumar kwallon kafar turai UEFA ta fitar da jaddawalin zagaye na uku a wasannin neman tikitin gasar Champions League ta kakar wasanni mai zuwa. UEFA ta...
Wani kwararre a masu yaki da amfani da kwayoyin kara kuzari a harkokin wasanni, Mista Femi Ayorinde, ya ce an samu ‘yan wasan kasar nan guda...
Gwamnatin jihar Kano ta buƙaci ƴan kwangilar da ta bai wa ayyuka da su yi duk mai yiwuwa wajen kammala a yyukan a lokacin da aka...
Wasu masu garkuwa da mutane sun kai hari a dajin Falgore, kan hanyar ƙaramar hukumar Doguwa zuwa birnin Kano. Wani shaidar gani da ido mai suna...
Kungiyar manyan ma’aikatan Jami’o’i ta kasa SSANU ta ce, idan har gwamnatin tarraya ta bude makarantun kasar nan ba tare da cika ma ta alkawuranta ba,...