

Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta ce zata daukaka kara zuwa kotun koli kan hukunci masu cin karo da juna da kotun dukaka...
Wata matashiya mazauniyar unguwar Tudun Maliki a nan Kano ta yi ƙorafin cewa kwamandan hukumar Hisbah na ƙaramar hukumar Kumbotso ya ci zarafinta. Matashiyar wadda ta...
A irin wannan rana mai kamar ta yau a tarihi dan wasan gefe na kasar Ingila Raheem Sterling ya fara buga wasan sa na farko...
Manoma 450, 000 ne masu karamin karfi zasu amfana da tallafi na bunkasa Noma a fadin jihar Kano , ta hadin gwiwa tsakanin hukumar shirin...
Wata kungiya mai zaman kanta dake aiki a jihar Niger ta tallafawa masu bukata ta musamman da tallafin kudi dai-dai lokacin da ake fuskantar matsalolin tattalin...
Rundunar ‘yan-sandan Jihar Taraba ta ce, ‘yan bindiga sun kashe shugaban wata makaranta mai zaman kanta Alhaji Danlami Shamaki. Jami’in hulda da Jama’a na rundunar DSP...
Shugaban majalisar dattawa Ahmad Lawan da Sanata Adamu Bulkachuwa da tsohon Gwamnan jihar Kano Ibrahim Shekarau na cikin Sanatoci goma da suka gaza kai ko da...
Mamakon ruwan sama da aka yi a karamar hukumar Bagwai ya lalata amfanin gona da ya tasamma na Naira milyan 40. Mataimakin shugaban karamar hukumar ta...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari na wata ganawa da gwamnonin Arewa maso gabashin kasar nan da manya hafsoshin tsoro a fadarsa dake birnin tarayya Abuja. Rahotanni sun...
Da safiyar yau ne direbobin tankar mai da iskar gas shiyyar jihar Legos NUPENG ta tsunduma yajin aikin sai Baba ta gani. Shugaban kungiyar Mr Tayo...