

Gobarar dai ta tashi ne da misalin karfe 10 na dare, wadda ta shafe kusan sa’o’i biyu tana ci, duk da daukin da jami’an hukumar kashe...
Da alama dai sanarwar sanya ranar rubuta jarrabawar WAEC ta zo wa dalibai a ba zata, duba da kwan gaba kwan baya, da aka rinka yi...
Gwamnatin jihar Jigawa ta soke yin duk wasu bukukuwa na al’ada bayan saukowa daga Sallar Idi. Kwamishinan Lafiya kuma Shugaban kwamatin dakile yaduwar cutar Covid-19 Dr,...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bi sawun takwarorin shugabanin kasashen Afrika ta yamma kan tattaunawa wajen warware rikicin siyasa da ya dabaibaye kasar Mali ta kafar...
Babban Sufeto ‘yan-sandan kasar nan Muhammad Adamu ya bukaci babbar kotun tarraya da ke zaman ta a birnin tarraya Abuja, da ta yi watsi da karar...
Dakataccen shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC Ibrahim Magu, ya ce, ya kwato akalla naira biliyan dari uku da ashirin da tara...
Jiragen yaki na dakarun Operation Hadarin Daji na rundunar sojin kasar nan sun kashe ‘yan bindiga da dama a jihar Zamara. Bayanai sun tabbatar da cewa...
Tsohon gwamnan Kano kuma sanata mai wakiltar Kano ta tsakiya Malam Ibrahim Shekarau yayi alkawarin zai fitar da matasa ‘yan kwallo hazikai biyar, zuwa kungiyoyin kwallon...
A yau ne ake saran cewa gwamnatin tarayya da na jihohi za su gana wajen sake yin nazari kan bin dokokin da aka sanya musu, domin...